Jump to content

Wq/ha/Kacen Callender

From Wikimedia Incubator
< Wq | ha
Wq > ha > Kacen Callender
Kacen Callender

Kacen Callender (an haife su a shekarar 1989), mawallafan tatsuniyoyin yara, ne da ƙirƙirarrun labarai.

Zantuka

[edit | edit source]
  • Mutane masu launin fuska masu garkame mutane, da kuma yanke hukuncin kisa, da wariyar launin fata, da kuma zalunci cikin salo, suna tauye mana damammaki da dama wajen wajen yin amfani da baiwar mu da kuma abubuwan da zamu iya.